Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta neman fara yaki da duk wata kasa, to amma wajibi ne sojojin Iran su kara irin karfin da suke da shi don jan kunnen duk wani mai shirin wuce gona da iri kan kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3483161 Ranar Watsawa : 2018/11/29